Wednesday, January 21, 2026
spot_imgspot_imgspot_imgspot_img

Katsina state government

Labarai

Siyasa

Gwamna Buni Ya Bayyana Al’umar Yobe Da Ginshikin Dimokaradiyya

Daga Sani Gazas Chinade Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Hon.  Mai Mala Bun, ya bayyana al’ummar jihar a matsayin ginshikan dimokuradiyya na gaskiya domin tallafawa manufofin...

Sabon Shugaban Jam’iyyar PDP Yayi Alkawarin Farfado Da Jam’iyyar A Yobe

Daga Sani Gazas hinade, Damaturu Sabon Shugaban Jam'iyyar PDP Sanata (Amb) Umar El-Gash, wanda ya sake zama shugaban jam'iyyar a jihar Yobe a zaben da...

Wasanni

Tsaro

Lafiya

 A Daren Jiya Gwamna Radda Ya Kai Ziyara Asibitin Charanchi, A Shirye-Shiryen Kaddamarwa da Shugaban Ƙasa Zaiyi

Gwamna Dikko Umaru Radda ya sake tabbatar da cewa shugabanci ba shi da lokaci, yayin da yammacin yau ya isa gaggawa ƙaramar hukumar Charanchi...

Ilimi

Wani Ramin A Kano Ya Lakume Rayukan Yara, Biyu  

Daga Abdullahi Inuwa Fargaba da tsoro sun mamaye mazauna unguwar Musukwani da ke Jakara, karamar hukumar birni ta Kano, sakamakon bacewar yara biyu da ake...

Gwamnatin Yobe Ta Dauki Nauyin Dalibai 127 Zuwa Makarantar Koyon Aikin Lauya

Daga Sani Saleh Chinade, Damaturu Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni (CON, COMN), a yau ya mika kudin makaranta da kwamfutocin tafi da gidanka ga...

Gwamnatin Yobe Ta Yi Karin Girma Ga Malaman Makarantu kimanin 1000

Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Shugaban hukumar koyarwa ta Jihar Yobe Alh. Yakubu Dokshi ya ce an karawa malaman makaranta kimanin 1,000 Karin girma zuwa...

Gwamna Buni Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2025 Ya Zama Doka

Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ce shekara ta 2025 da ke tafe gwamnati za ta dauki nauyin kammala...

Mun Sake Mayar Da Yara Kimanin 1.5m Makarantan Borno, inji Gwamna Zulum

Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatinsa ta mayar da yara sama da miliyan 1.5 zuwa makaranta. Adadin...